1 Yohanna 1:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Wannan shi ne saƙon da muka ji daga wurinsa, muna kuma sanar da ku cewa Allah haske ne; a cikinsa kuwa babu duhu ko kaɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Wannan shi ne jawabin da muka ji a gunsa, muke sanar da ku cewa Allah haske ne, ba kuwa duhu gare shi ko kaɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |