1 Timoti 5:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Ka daina shan ruwa kaɗai, yi amfani da ruwan inabi kaɗan saboda cikinka da kuma yawan rashin lafiyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 A nan gaba ba ruwa kaɗai za ka sha ba, sai dai ka sha ruwan inabi kaɗan saboda cikinka, da kuma yawan laulayinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |