1 Timoti 4:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Gama horon jiki yana da amfani, amma tsoron Allah yana da amfani ga kowane abu, yana da albarka ga rai na yanzu da kuma rai mai zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Horon jiki yana da ɗan amfaninsa, amma bin Allah yana da amfani ta kowace hanya, da yake shi ne da alkawarin rai na a yanzu da na nan gaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |