1 Timoti 3:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Haka masu hidima a cikin ikkilisiya; su ma, su zama maza da sun cancanci girmamawa, masu gaskiya, ba masu yawan shan ruwan inabi ba, ba masu kwaɗayin ƙazamar riba ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Haka kuma masu hidimar ikkilisiya, lalle ne su zama natsattsu, ba masu baki biyu ba, ko mashaya, ko masu kwaɗayin ƙazamar riba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |