1 Timoti 3:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 A haka kuma, dole matansu su zama matan da suka cancanci girmamawa, ba masu gulma ba, sai dai masu sauƙinkai da kuma masu aminci a cikin kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Haka kuma matan, lalle su zama natsattsu, ba masu yanke ba, amma masu kamunkai, masu aminci ta kowace hanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |