1 Timoti 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ina so maza a ko’ina su ɗaga hannuwansu masu tsarki cikin addu’a, ba tare da fushi ko faɗa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Saboda haka, a kowane wuri ina so maza su yi addu'a, suna ɗaga hannuwa tsarkakakku, ba tare da fushi ko jayayya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |