1 Timoti 2:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Don haka ne aka sa ni mai wa’azi, da manzo kuma, gaskiya nake faɗa, ba ƙarya ba, na kuma zama malami mai koya wa al’ummai al’amarin bangaskiya da kuma na gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Don haka ne aka sa ni mai wa'azi, da manzo kuma (gasikya nake faɗa, ba ƙarya ba), mai koya wa al'ummai al'amarin bangaskiya da kuma na gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |