1 Timoti 1:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Kamar yadda na gargaɗe ka sa’ad da zan je Makidoniya, ka zauna can Afisa domin ka umarci waɗansu mutane kada su koyar da ƙa’idodin ƙarya nan gaba အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Kamar yadda na roƙe ka, ka dakata a Afisa sa'ad da za ni ƙasar Makidoniya, ka gargaɗi waɗansu mutane kada su koyar da wata koyarwa dabam, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |