1 Timoti 1:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 kana riƙe da bangaskiya da kuma lamiri mai kyau. Gama waɗansu mutane, saboda ƙin kasa kunne ga lamirinsu, suka lalatar da bangaskiyarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 kana riƙe da bangaskiya da lamiri mai kyau. Gama waɗansu mutane, saboda ƙin kasa kunne ga lamirinsu, suka lalatar da bangaskiyarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |