1 Timoti 1:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Bari girma da ɗaukaka su tabbata har abada abadin ga Sarki madawwami, wanda ba ya mutuwa, wanda ba a ganinsa, wanda kuma shi ne kaɗai Allah! Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Girma da ɗaukaka su tabbata ga Sarkin zamanai, marar mutuwa, marar ganuwa, Allah Makaɗaici, har abada abadin. Amin, amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |