1 Tessalonikawa 5:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Yayinda mutane suke cewa, “Akwai salama da zaman lafiya,” hallaka za tă auko musu farat ɗaya, kamar yadda naƙuda take kama mace mai ciki, ba za su kuwa tsira ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Lokacin da mutane suke cewa, “Muna zaman salama da zaman lafiya,” wuf; sai halaka ta auko musu, kamar yadda naƙuda take kama mace mai ciki, ba kuwa hanyar tsira. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |