1 Tessalonikawa 5:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 To, muna roƙonku, ’yan’uwa, ku girmama waɗanda suke aiki sosai a cikinku, waɗanda suke bisanku cikin Ubangiji da kuma waɗanda suke yin muku gargaɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Amma muna roƙonku 'yan'uwa, ku girmama masu fama da aiki a cikinku, wato waɗanda suke shugabanninku cikin Ubangiji, suke kuma yi muku gargaɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |