1 Tessalonikawa 4:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Gaskiyar kuwa ita ce, kuna ƙaunar dukan ’yan’uwa ko’ina a Makidoniya. Duk da haka muna ƙara gargaɗe ku, ’yan’uwa, ku yi haka sau da sau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Hakika kuwa kuna ƙaunar dukan 'yan'uwa a duk ƙasar Makidoniya. Sai dai muna muku gargaɗi, 'yan'uwa, ku ƙara yin haka ƙwarai da gaske, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |