1 Tessalonikawa 3:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Saboda haka ’yan’uwa, cikin dukan damuwarmu da tsananinmu an ƙarfafa mu game da ku saboda bangaskiyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Saboda haka 'yan'uwa, cikin dukan wahala da ƙuncin da muka sha, an sanyaya mana zuciya a game da ku, albarkacin bangaskiyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |