1 Tessalonikawa 3:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Muka aiki Timoti, wanda yake ɗan’uwanmu da kuma abokin aikin Allah a cikin yaɗa bisharar Kiristi, don yă gina ku yă kuma ƙarfafa ku cikin bangaskiyarku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 muka kuma aiki Timoti ɗan'uwanmu, bawan Allah kuma na al'amarin bisharar Almasihu, ya kafa ku, ya kuma ƙarfafa ku a kan al'amarin bangaskiyarku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |