1 Tessalonikawa 3:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Bari yă ƙarfafa zukatanku har ku zama marasa aibi da kuma tsarkaka a gaban Allahnmu da Ubanmu sa’ad da Ubangijimmu Yesu ya dawo tare da dukan tsarkakansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 har ya tsai da zukatanku ku zama marasa abin zargi cikin tsarki a gaban Allahnmu, Ubanmu, a ranar komowar Ubangijinmu Yesu, tare da dukan tsarkakansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |