1 Tessalonikawa 2:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Kun san ba ma taɓa yin daɗin baki ko mu yi ƙoƙarin kasance da halin kwaɗayin da muke ɓoyewa, Allah shi ne shaidarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Yadda kuka sani, ba mu taɓa yin daɗin baki ko kwaɗayi ba. Allah kuwa shi ne shaida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |