1 Tessalonikawa 1:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Bulus, Sila da Timoti, Zuwa ga ikkilisiyar Tessalonikawa ta Allah Uba da Ubangiji Yesu Kiristi. Alheri da salama su kasance tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Daga Bulus, da Sila, da Timoti, zuwa ga Ikkilisiyar Tasalonikawa, wadda take ta Allah uba da Ubangiji Yesu Almasihu. Alheri da salama su tabbata a gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |