30 ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab,
30 Abdon ne ɗansa na fari, sa'an nan Zur, da Kish, da Ba'al, da Nadab,
Yehiyel na Gibeyon ya zauna a Gibeyon. Sunan matarsa Ma’aka,
Gedor, Ahiyo, Zeker