29 Yehiyel na Gibeyon ya zauna a Gibeyon. Sunan matarsa Ma’aka,
29 Yehiyel ne ya kafa Gibeyon ya zauna a can. Sunan matarsa Ma'aka.
Ban da haka ma, ƙwarƙwararsa, mai suna Reyuma, ta haifa masa ’ya’ya maza, Teba, Gaham, Tahash da kuma Ma’aka.
Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima.
ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab,
Akwai kuma Gibeyon, Rama, Beyerot,