27 Ya’areshiya, Iliya da Zikri su ne ’ya’yan Yeroham maza.
27 da Yawareshiya, da Eliya, da Zikri.
’Ya’yan Izhar maza, su ne, Kora, Nefeg da Zikri.
Shamsherai, Shehariya, Ataliya,
Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima.