20 Eliyenai, Zilletai, Eliyel,
20 da Eliyenai, da Zilletai, da Eliyel,
Yakim, Zikri, Zabdi,
Adahiya, Berahiya da Shimra su ne ’ya’yan Shimeyi maza.
Da Dawuda ya tafi Ziklag, waɗannan mutanen Manasse ne suka haɗa kai da shi. Adna, Yozabad, Yediyayel, Mika’ilu, Yozabad, Elihu da Zilletai, shugabannin ƙungiyoyi na dubu a cikin Manasse.