18 Ishmerai, Izliya da Yobab su ne ’ya’yan Efa’al maza.
18 da Ishmerai, da Izliya, da Yobab, su ne zuriyar Elfayal.
Zebadiya, Meshullam, Hizki, Heber,
Yakim, Zikri, Zabdi,
Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan ’ya’yan Yoktan maza ne.