1 Tarihi 7:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Dangin da suke maza masu yaƙi sun kasance na dukan gidajen Issakar ne, kamar yadda aka rubuta a cikin tarihi, su 87,000 ne duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Mayaƙan da aka lasafta bisa ga asalinsu na dukan iyalan Issaka, su dubu tamanin da dubu bakwai ne (87,000), jarumawa ne sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |