39 ’Ya’yan Ulla maza su ne, Ara, Hanniyel da Riziya.
39 'Ya'yan Ulla, maza, su ne Ara, da Haniyel, da Riziya.
’Ya’yan Yeter maza su ne, Yefunne, Fisfa da Ara.
Dukan waɗannan zuriyar Asher ne, kawunan iyalai, zaɓaɓɓun mutane, jarumawa sosai da kuma fitattun shugabanni. Yawan mutanen da suke a shirye don yaƙi, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, 26,000 ne.