36 ’Ya’yan Zofa maza su ne, Suwa, Harnefer, Shuwal, Beri, Imra,
36 'Ya'yan Zofa, su ne Suwa, da Harnefer, da Shuwal, da Beri, da Imra,
’Ya’yan ɗan’uwansa Helem su ne, Zofa, Imna, Shelesh da Amal.
Bezer, Hod, Shamma, Shilsha, Itran da Bera.