34 ’Ya’yan Shemer maza su ne, Ahi, Roga, Yehubba da Aram.
34 'Ya'yan Shemer maza, su ne Ahi, da Roga, da Yehubba, da Aram.
’Ya’yan Yaflet maza su ne, Fasak, Bimhal da Ashwat. Waɗannan su ne ’ya’yan Yaflet maza.
’Ya’yan ɗan’uwansa Helem su ne, Zofa, Imna, Shelesh da Amal.