17 Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Gershom. Libni da Shimeyi.
17 Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Gershon, maza, Libni da Shimai.
Na Gershonawa, Ladan da Shimeyi.
A wajen Gershonawa, kabilarsa su ne Libniyawa, da Shimeyiyawa; waɗannan su ne mutanen Gershom.
Ga sunayen mutanen Gershon, Libni, da Shimeyi
’Ya’yan Gershon maza, bisa ga dangi su ne, Libni da Shimeyi.
’Ya’yan Lawi maza su ne, Gershom, Kohat da Merari.
’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.
Ku rera don farin ciki ga Allah ƙarfinmu; ku yi sowa ga Allah na Yaƙub!
Yabi Ubangiji. Yabi sunan Ubangiji; yabe shi, ku bayin Ubangiji,