1 Tarihi 4:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Su ne maginan tukwane waɗanda suka zauna a Netayim da Gedera; sun zauna a can suka kuma yi wa sarki aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Su ne maginan tukwane, waɗanda suke zaune a Netayim da Gedera. Sun zauna tare da sarki don su yi masa aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |