1 Tarihi 4:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 ’Ya’yan Shela ɗan Yahuda maza su ne, Er mahaifin Leka, La’ada mahaifin Maresha da kuma gidajen masu aikin lilin a Bet-Ashbeya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 'Ya'yan Shela, maza, ɗan Yahuza, su ne Er wanda ya kafa garin Leka, da La'ada wanda ya kafa garin Maresha, da iyalan gidan masu aikin lilin da suke zaune a Bet-ashbeya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |