1 Tarihi 4:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Reyahiya ɗan Shobal shi ne mahaifin Yahat, Yahat shi ne mahaifin Ahumai da Lahad. Waɗannan su ne gidajen Zoratiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Rewaiya ɗan Shobal, shi ne mahaifin Yahat. Yahat shi ya haifi Ahumai, da Lahad. Waɗannan su ne iyalin Zoratiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |