6 Akwai kuma Ibhar, Elishama, Elifelet,
6 Yana da waɗansu 'ya'ya kuma, su ne Ibhar, da Elishuwa da Elifelet,
Ibhar, Elishuwa, Elfelet,
Ibhar, Elishuwa, Nefeg, Yafiya,
Hawan da yake arewa yana fuskantar Mikmash, wanda yake kudu kuma yana fuskantar Geba.
kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can. Shimeya, Shobab, Natan da Solomon. Waɗannan huɗu ne Bat-shuwa ’yar Ammiyel ta haifa.
Noga, Nefeg, Yafiya,