1 Tarihi 3:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Waɗannan su ne aka haifa wa Dawuda a Hebron, inda ya yi mulki shekaru bakwai da wata shida. Dawuda ya yi mulki a Urushalima shekaru talatin da uku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Dukansu shida an haife su ne a Hebron inda ya yi sarauta shekara bakwai da wata shida. Ya yi sarauta a Urushalima shekara talatin da uku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |