1 Tarihi 26:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Hosa dangin Merari yana da ’ya’ya maza. Shimri na fari (ko da yake ba shi ne ɗan fari ba, mahaifinsa ya sa shi na fari), အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Hosa kuma na wajen 'ya'yan Merari, maza, yana da 'ya'ya maza, Shimri shi ne babba, ko da yake ba shi ne ɗan fari ba, duk da haka mahaifinsa ya maishe shi babba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |