Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 24:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Ƙuri’a ta farko ta faɗa a kan Yehoyarib, na biyu a kan Yedahiya,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

7-18 Ga yadda aka shirya ƙungiyoyin iyali ashirin da huɗu su sami aikinsu: 1. Yehoyarib 2. Yedaiya 3. Harim 4. Seyorim 5. Malkiya 6. Mijamin 7. Hakkoz 8. Abaija 9. Yeshuwa 10. Shekaniya 11. Eliyashib 12. Yakim 13 Huffa 14. Yeshebeyab 15. Bilga 16. Immer 17. Hezir 18. Haffizzez 19. Fetahiya 20. Yehezkel 21. Yakin 22. Gamul 23. Delaiya 24. Ma'aziya.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 24:7
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973


na iyalin Yohiyarib, Mattenai; na iyalin Yedahiya, Uzzi;


Daga firistoci akwai, Yedahiya ɗan Yohiyarib, da Yakin,


Ga zuriyar Firistoci. Zuriyar Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973


Na firistoci su ne, Yedahiya; Yehoyarib; Yakin;


Shemahiya ɗan Netanel, wani Balawe ne marubuci, ya rubuta sunayensu a gaban sarki da kuma a gaban manyan ma’aikata. Zadok firist, Ahimelek ɗan Abiyatar da kuma kawunan iyalan firistoci da na Lawiyawa, iyali guda daga Eleyazar, guda kuma daga Itamar.


na uku a kan Harim, na huɗu a kan Seyorim,


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ