Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 24:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Game da sauran zuriyar Lawi kuwa, Daga ’ya’yan Amram maza. Shubayel; daga ’ya’yan Shubayel maza. Yedehiya.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

20 Sauran 'ya'yan Lawi, maza, na wajen Amram, shi ne Shebuwel. Na wajen Shebuwel, shi ne Yedaiya.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 24:20
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Shebuwel ɗan Gershom, daga zuriyar Musa, shi ne babban jami’i mai lura da baitulmali.


Zuriyar Gershom su ne, Shebuwel ne ɗan fari.


’Ya’yan Kohat maza su ne, Amram, Izhar, Hebron da Uzziyel.


Ga tsarin aikinsu na hidima sa’ad da suka shiga haikalin Ubangiji, bisa ga ƙa’idar da kakansu Haruna ya kafa, yadda Ubangiji, Allah na Isra’ila ya umarce shi.


Game da Rehabiya kuwa, daga ’ya’yansa maza. Isshiya shi ne na fari.


Suka kuma ba da rabo ga firistocin da aka rubuta ta iyalansu cikin tarihin zuriya, haka kuma ga Lawiyawa masu shekara ashirin ko fiye, bisa ga nawayarsu da kuma sassansu.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ