1 Tarihi 21:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Saboda haka Dawuda ya ce wa Yowab da shugabannin mayaƙa, “Ku tafi ku ƙidaya Isra’ilawa daga Beyersheba zuwa Dan. Ku kawo mini labarin saboda in san su nawa ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Dawuda fa ya ce wa Yowab da sauran shugabannin jama'a, “Ku tafi, ku ƙidaya jama'ar Isra'ila tun daga Biyer-sheba har zuwa Dan, ku kawo mini labari don in san yawansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |