1 Tarihi 18:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ban da haka, Dawuda ya yaƙi Hadadezer sarkin Zoba, har can Hamat, sa’ad da ya je don yă kafa mulkinsa a wajen Kogin Yuferites. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Dawuda kuma ya ci Hadadezer, Sarkin Zoba, da yaƙi a Hamat, sa'ad da ya tafi ya kafa mulkinsa a Kogin Yufiretis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |