1 Tarihi 16:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Ku yi godiya ga Ubangiji, gama shi nagari ne; ƙaunarsa madawwamiya ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Ku yi godiya ga Ubangiji, gama shi nagari ne, Ƙaunarsa madawwamiya ce! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Masu busan ƙahonin da mawaƙa suka haɗu da baki ɗaya sai ka ce murya guda ce, don su yabi su kuma yi godiya ga Ubangiji. Haɗe da busan ƙahoni, ganguna da sauran kayayyaki, suka tā da muryoyinsu cikin yabo ga Ubangiji suka rera, “Yana da kyau; ƙaunarsa dawwammamiya ce har abada.” Sai haikalin Ubangiji ya cika da girgije,
sowa ta farin ciki da murna, muryoyin amarya da na ango, da muryoyin waɗanda suka kawo hadayun salama a gidan Ubangiji suna cewa, “ ‘ “Ku yi godiya ga Ubangiji Maɗaukaki, gama Ubangiji mai alheri ne; ƙaunarsa za tă dawwama har abada.” Gama zan mayar da wadatar ƙasar kamar yadda suke a dā,’ in ji Ubangiji.