1 Tarihi 16:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Suka fa kawo akwatin alkawarin Allah, suka sa a cikin tentin da Dawuda ya kafa dominsa, suka kuma miƙa hadayun ƙonawa da hadayu na salama a gaban Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Suka fa shigo da akwatin alkawarin Allah, suka ajiye shi a cikin alfarwar da Dawuda ya kafa masa, suka miƙa hadayu na ƙonawa da na salama a gaban Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |