1 Tarihi 13:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Saboda haka Dawuda ya tattara dukan Isra’ilawa, daga Kogin Shihor a Masar zuwa Lebo Hamat, don su kawo akwatin alkawarin Allah daga Kiriyat Yeyarim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Haka fa, Dawuda ya tattara dukan Isra'ilawa wuri ɗaya, daga Shihor ta Masar, har zuwa mashigin Hamat domin a kawo akwatin alkawari na Allah daga Kiriyat-yeyarim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |