1 Tarihi 13:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Don haka bai ɗauki akwatin alkawarin ya kasance tare da shi a Birnin Dawuda ba. A maimakon haka, ya kai shi gidan Obed-Edom mutumin Gat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Don haka Dawuda bai kai akwatin alkawarin zuwa cikin birninsa ba, amma ya raɓa da shi zuwa gidan Obed-edom wanda yake daga Gat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |