1 Tarihi 13:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Dawuda ya ji tsoron Allah a wannan rana ya kuma yi tambaya, “Yaya zan taɓa kawo akwatin alkawarin Allah gare ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Sa'an nan Dawuda ya ji tsoron Allah, ya ce, “Ƙaƙa zan kawo akwatin alkawarin Allah a gidana?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |