1 Tarihi 11:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Dawuda ya ce, “Duk wanda ya jagoranci yaƙi a kan Yebusiyawa zai zama babban shugaban mayaƙa.” Yowab ɗan Zeruhiya ya fara haurawa, ta haka ya zama shugaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sai Dawuda ya ce, “Duk wanda ya ci Yebusiyawa da fari shi ne zai zama babban shugaban sojoji.” Yowab ɗan Zeruya ne ya fara tafiya, domin wannan aka maishe shi shugaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |