44 Uzziya mutumin Ashtarot, Shama da Yehiyel ’ya’yan Hotam mutumin Arower maza,
da Arower, da Sifmot, da Eshtemowa,
Hanan ɗan Ma’aka, Yoshafat mutumin Mit,
Yediyayel ɗan Shimri, ɗan’uwansa Yoha mutumin Tiz,