Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 11:26 - Sabon Rai Don Kowa 2020

26 Jarumawan nan su ne, Asahel ɗan’uwan Yowab, Elhanan ɗan Dodo daga Betlehem,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

26-47 Waɗannan su ne manyan jarumawan sojoji. Asahel ɗan'uwan Yowab Elhanan ɗan Dodo daga Baitalami Shamma daga Harod Helez daga Felet Aira ɗan Ikkesha daga Tekowa Abiyezer daga Anatot Sibbekai daga Husha Ilai daga Aho Maharai daga Netofa Heled ɗan Ba'ana daga Netofa Ittayi ɗan Ribai daga Gibeya ta Biliyaminu Benaiya na Firaton Hurai daga rafuffuka kusa da Ga'ash Abiyel daga Araba Azmawet daga Bahurim Eliyaba daga Shalim 'Ya'yan Yashen, maza, daga Gizon Jonatan ɗan Shimeya daga Harod Ahiyam ɗan Sharar daga Harod Elifelet ɗan Ahasbai Hefer daga Mekara Ahaija daga Felet Hezro daga Karmel Nayarai ɗan Ezbai Yowel ɗan'uwan Natan Mibhar ɗan Hagri Zelek daga Ammon Naharai daga Biyerot (Mai riƙe wa Yowab ɗan Zeruya makamai) Aira da Gareb daga Yattir Uriya Bahitte Zabad ɗan Alai Adina ɗan Shiza (Shi ne shugaba a kabilar Ra'ubainu, yana da ƙungiyarsa mai soja talatin tare da shi) Hanan ɗan Ma'aka Yoshafat daga Mitna Uzziya daga Ashtera Shama da Yehiyel 'ya'yan Hotam, maza, daga Arower Yediyel da Yoha 'ya'yan Shimri, maza, daga Tiz Eliyel daga Mahawa Yeribai, da Yoshawiya 'ya'yan Elna'am, maza Itma daga Mowab Eliyel, da Obida, da Yawasiyel daga Zoba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 11:26
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Na huɗu, don wata na huɗu, shi ne Asahel ɗan’uwan Yowab; ɗansa Zebadiya shi ne magājinsa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.


Cikin talatin ɗin kuwa akwai, Asahel, ɗan’uwan Yowab, Elhanan, ɗan Dodo mutumin Betlehem,


Sai aka sāke yin wani yaƙin da Filistiyawa a Gob, Elhanan ɗan Ya’are-Oregim mutumin Betlehem ya kashe Goliyat mutumin Gat, wanda girmar sandan māshinsa ta yi kama da taɓarya.


(Yowab da ɗan’uwansa Abishai suka kashe Abner don yă kashe ɗan’uwansu Asahel a yaƙin Gibeyon.)


Aka ɗauka shi da bangirma fiye da Talatin nan, amma ba a haɗa shi cikin Ukun ba. Dawuda kuwa ya sa shi yă lura da masu tsaron lafiyarsa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ