1 Tarihi 11:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Dawuda ya ji marmarin ruwan sha sai ya ce, “Kash, a ce wani zai sami mini ruwan sha daga rijiya kusa da ƙofar Betlehem mana!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Sai Dawuda ya yi marmarin gida, ya ce, “Dā ma wani ya kawo mini ruwa daga rijiyar da take a ƙofar Baitalami in sha!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |