1 Tarihi 11:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai shi da Dawuda suka shiga gonar sha’ir ɗin, suka tsaya ciki don su tsare ta. Suka ragargaza Filistiyawa, Ubangiji kuma ya kawo babban nasara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sai shi da Dawuda suka shiga gonar sha'ir ɗin, suka tsaya ciki don su tsare ta. Suka ragargaza Filistiyawa, Ubangiji kuwa ya cece su, ya ba su babbar nasara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |