1 Tarihi 11:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Yana tare da Dawuda a Fas Dammim sa’ad da Filistiyawa suka taru can don yaƙi. A wani wuri inda akwai gona cike da sha’ir, sojoji suka gudu daga Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Yana tare da Dawuda a Efes-dammin sa'ad da Filistiyawa suka taru wuri ɗaya don su yi yaƙi. Akwai wata gonar sha'ir a wurin, sai jama'a suka gudu daga gaban Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |