8 ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar Fut da Kan’ana.
8 'Ya'yan Ham, maza, su ne Kush, da Mizrayim, da Fut, da Kan'ana.
’Ya’yan Yaban maza su ne, Elisha, Tarshish, Kittim da Rodanim.
’Ya’yan Kush maza su ne, Seba, Hawila, Sabta, Ra’ama da Sabteka. ’Ya’yan Ra’ama maza su ne, Sheba da Dedan